Wasanni

Wasanni

Mata uku sun haifarwa dan kwallon City jarirai uku a tsakanin makonni 6

Wani abu mai kama da almara ya faru da dan kwallon Stoke City da ke Ingila Saido Berahino  bayan jaridar  The Sun ta Ingila a ranar Litinin da ta wuce

Gasar Firimiya: Gobe Chelsea za ta kece raini da Liberpool

A gobe Asabar idan Allah Ya kaimu za a yi wasa mai zafi a tsakanin kulob din Chelsea da na Liberpool a gasar firimiyar Ingila.  Wasan zai gudana ne da

Mourinho ya kwace Mataimakin Kyaftin a wajen Pogba

Kocin Manchester United na Ingila Jose Mourinho a ranar Talatar da ta  wuce ne ya fada wa dan kwallonsa Paul Pogba cewa daga ranar ba zai sake amincew

…Gobe za a shawota tsakanin Madrid da Madrid a Sifen

A ci gaba da fafatawa a gasar rukuni-rukuni na Sifen da aka fi sani da La-Liga, a gobe Asabar ne ake sa ran za a kece raini a tsakanin kulob din Real

Jadawalin Gasar Firimiyar Ingila A Wannan Mako:

Asabar 29 Ga Satumba, 2018: West Ham  Da  Manchester United  12:30 na rana Arsenal Da Watford  3:00 na rana Eberton Da Fulham  3:00 na rana Huddersfie