Wasanni

Wasanni

AFCON 2019: Gobe Najeriya za ta kece raini da Seychelles

A ci gaba da yunkurin hayewa gasar cin kofin Afirka, a gobe Asabar ne idan Allah Ya kaimu, kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta hadu da takwara

Dan Ronaldo ya zura kwallaye hudu a wasansa na farko

Dan Cristiano Ronaldo da ake kira Ronaldo Junior, ya yi nasarar zura kwallaye hudu a raga a wasansa na farko  a kulob din Jubentus na yara da ke

Ronaldon Brazil ya mallaki kashi 51 na kulob din Real balladolid

Tsohon dan kwallon kafar Brazil Ronaldo Nazario Luis de Lima ya samu nasarar mallakar kashi 51 daga cikin 100 na kulob din Real balladolid da ke Sifen

Rashin Ronaldo ya sa kulob din Madrid ya yi sanyi – Messi

dan kwallon kulob din FC Barcelona na Sifen Lionel Messi ya ce sayar da Cristiano Ronaldo da Real Madrid ta yi ya sanya kulob din ya zama bai da karfi

Sadio Mane na daga cikin wadanda ke wanke bayin Masallacin Liberpool

dan kwallon Liberpool Sadio Mane yana daga cikin al’ummar Musulmin da ke yin dawainiyar wanke bayin Masallacin Ar-Rahman na Liberpool da ke Ingila. Ka