Wasanni

Wasanni

Rashin Ronaldo ya sa kulob din Madrid ya yi sanyi – Messi

dan kwallon kulob din FC Barcelona na Sifen Lionel Messi ya ce sayar da Cristiano Ronaldo da Real Madrid ta yi ya sanya kulob din ya zama bai da karfi

Sadio Mane na daga cikin wadanda ke wanke bayin Masallacin Liberpool

dan kwallon Liberpool Sadio Mane yana daga cikin al’ummar Musulmin da ke yin dawainiyar wanke bayin Masallacin Ar-Rahman na Liberpool da ke Ingila. Ka

NFF ta dakatar Salisu Yusuf na shekara daya

Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) a shekaranjiya Laraba ta bayar da sanarwar dakatar da Mataimakin Kocin Super Eales Salisu Yusuf daga shiga harkokin

Najeriya ta lallasa Seychelles da ci 3 da nema

63: Oghenekharo Etebo ya canji Kelechi Iheanacho 62: Seychelles sun samu dama mai kyau, amma sun barar. 56: Ighalo ya zura wa Najeriya kwallo na uku d

An dakatar da kocin Najeriya

Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya NFF ta dakatar da kocin ‘yan wasan Najeriya wato Super Eagles Salisu Yusuf na shekara daya. Hukumar NFF ta dauki wann