Wasanni

Wasanni

Eto’o ya taimaka wa tsohon Kyaftin din Kamaru da kudi da gida

Shahrarren dan kwallon Kamaru, Samuel Eto’o Fils ya taimaka wa tsohon Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Kamaru, Norbert Owona da kudi da gida

kwallon da Ronaldo ya jefa a ragar Jubentus ce ta fi armashi

Hukumar kwallon kafa a Nahiyar Turai (UEFA) ta zabi kwallon da Cristiano Ronaldo ya ci a lokacin da yake kulob din Real Madrid na Sifen a wasan da suk

United za ta tsawaita kwantaragin Andreas Periera

Kulob din Manchester United da ke Ingila ya ce zai tsawaita wa dan kwallonsa Andreas Periera kwantaragi.  dan kwallon wanda ya yi kokarin komawa

Rafinha zai koma Real Betis a matsayin aro

Kulob din FC Barcelona na Sifen zai aika dan kwallon tsakiyarsa Rafinha zuwa kulob din Real Betis da ke Sifen a matsayin aro. Idan za a tuna kulob din

Yaya Toure ya koma kulob din Olympiakos

Jaridar UK Mirror ta Ingila ta kalato cewa dan kwallon Manchester City, Yaya Toure ya kammala shirye-shiryen komawa tsohon kulob dinsa Olympiakos da k