Wasanni

Wasanni

An kwantar da tsohon dan kwallon Ingila a asibiti saboda cizon bera

Kafar watsa labarai ta Information.Nigeria ta kalato yadda wani bare ya gantsara wa tsohon dan kwallon Ingila da kulob din Tottenham Gary Mabbutt cizo

Mourinho yana tsaka mai wuya

Rahotannin da ke fitowa daga kulob din Manchester United na Ingila sun nuna akwai yiwuwar mahukunta kulob din su kori kocin kulon din Jose Mouriho mud

Mai yiwuwa CAF ta dakatar da Kamaru daga daukar nauyin Gasar Cin Kofin Afirka

Rahotannin sun nuna cewa Hukumar kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta fara tunanin kwace daukar nauyin Gasar Cin Kofin Afirka daga kasar Kamaru wacce tun f

dan Ronaldo ya sanya hannu a kulob din Jubentus na yara

Rahotannin da ke fitowa daga Italiya sun ce dan Cristiano Ronaldo mai shekara 8 mai suna Critiano Ronaldo Jr ya samu nasarar sanya wa kulob din Jubent

Jadawalin Gasar Fimiriya ta Ingila a wannan mako

Asabar 1 Ga Satumba, 2018: Leicester City Da Liberpool 12:30 na rana Brighton and Hobe Da Fulham  3:00 na rana Chelsea Da Bournemouth  3:00