Wasanni

Wasanni

FIFA ta fasa dakatar da Najeriya

A ranar Talatar da ta wuce ce Hukumar kwallon kafa ta Duniya (FIFA) ta fasa dakatar da Najeriya ganin kasar ta cika ka’ida kafin wa’adin d

An yanke wa Yayan Messi hukuncin daurin shekara 2 da rabi

An yanke wa Matais Messi hukuncin daurin shekara biyu da rabi a gidan yari saboda samunsa da laifin mallakar bindiga ba bisa ka’ida ba. Matais,

Madrid da Madrid suna rububi a kan Marcos Alonso

Rahotanni sun nuna cewa kulob din Real Madrid da Atletico Madrid da ke Sifen  sun shiga rububi don dauke dan kwallon baya daga kulob din Chelsea

Yau za a fara Gasar La-Liga ta Spain

Ana sa ran masoya kwallon kafa za su fara kallon gasar La Liga ta kasar Spain a yau Juma’a a kakar wasa ta 2018 zuwa 2019. Idan za a tuna a mako

Ahmed Musa ya zura kwallonsa ta farko a Saudiyya

Rahotanni daga Saudiyya sun ce shahararren dan kwallon Najeriya Ahmed Musa ya zura kwallonsa ta farko a kulob din da ya koma Al Nassr na Saudiyya. Ahm