Wasanni

Wasanni

Garkuwan Chindo ya zama Zakaran Damben Ganduje

dan wasan damben gargajiya Garkuwan Chindo na kungiyar Guramada ya samu nasarar shiga tarihin damben mota na Jihar Kano wanda ake yi shekara-shekara.

Manchester United ta fara zawarcin Zidane

kungiyar din Manchester United da ke Ingila ta fara zawarcin tsohon kocin kulob din Real Madrid, Zinedine Zidane. kungiyar ta ce ganin yadda kocinsu J

Wani ya kashe kansa a filin kwallo

Rahoton da Kamfanin Dillanci Labarai na Faransa (AFP) ya ruwaito a ranar Talatar da ta wuce ya ce  wani mutum da ba a tantance suna da wurin da y

An fitar da Jadawalin Gasar La-Liga ta Sifen

Hukumar kwallon kafa ta Sifen ta fitar da Jadawalin Gasar La-Liga ta shekarar 2018 zuwa 2019. Za a fara gasar ce a ranar 19 ga watan Agusta zuwa 26 ga

Mbappe ya kyautar da Naira miliyan 182 da ya samu a Gasar Cin Kofin Duniya

Shahararren dan kwallon Faransar nan, kuma wanda ya fi kowa kankantar shekaru a gasar cin Kofin Duniya da aka yi a Rasha, Kylian Mbappe ya yi kyauta d