Wasanni

Wasanni

’Yan kwallon kafa 10 ne za su fafata a Gasar Gwarzon dan kwallon Duniya ta bana

Hukumar kwallon kafa ta Duniya (FIFA) ta zabo ’yan kwallo 10 da za su fafata don a zabi wanda zai zama Gwarzon dan kwallon kafa na Duniya na ban

Kungiyar Damben Gargajiya za ta yaki shan miyagun kwayoyi

Kungiyar Damben Gargajiya ta kasa ta daura damarar yakar hakar shaye-shayen miyagun kwayoyi a tsakanin ’yan dambe ta hanyar fadakar da su game d

Rasha 2018: Buhari ya umarci a kwaso ’yan Najeriya da suka makale a Rasha

A ranar Talatar da ta gabata ce Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Harkokin Waje Mista Geoffrey Onyeama da Minista a Ma’aikatar Z

Usain Bolt zai fara yin kwallo a Australia

Shahararren dan tseren nan na duniya Usain Bolt ya ce akwai yiwuwar ya koma Austireliya don buga wa wani kulob kwallo bayan ya yi ritaya daga  ts

Odegbami zai tsaya takarar Gwamna a 2019

Tsohon dan kwallon Green Eagles, Segun Odegbami a ranar Talatar da ta gabata ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Gwamnan Jihar Ogun a zaben shekara