Wasanni

Wasanni

Mutum biyu sun mutu a Faransa kan murnar lashe Kofin Duniya

Rahotanni daga Faransa sun ce wadansu mutum biyu sun rasu a lokuta daban-daban a lokacin da suke murnar lashe Kofin Duniya da Faransa ta  yi a ka

Za a fara gasar Firimiyar Ingila a ranar 10 ga watan gobe

Hukumar kwallon kafa ta Ingila ta fitar da Jadawalin Gasar Rukunin Firimiya na kakar wasa ta 2018 zuwa 2019. A jadawalin, za a fara wasan farko ne a r

Ronaldo zai rika karban miliyan 36 a duk rana a Juventus

Yawan kudaden albashin da Cristiano Ronaldo zai karba a Juventus na ci gaba da jan hankali duk da yana dab da cika shekara 34. Juventus ta sayo Ronald

Rasha 2018: Jibi Faransa za ta yi wasan karshe da Kuroshiya

Gasar cin Kofin Duniya da ke gudana a Rasha ya zo karshe, inda jibi Lahadi idan Allah Ya kai mu za a yi wasan karshe a tsakanin kungiyar kwallon kafa

Torres ya koma Japan

dan kwallon Sifen Fernando Torres  ya ce ya koma Japan da yin kwallo inda zai buga wa kulob din Sagan Tosu.  dan kwallon ya fadi a ranar Tal