Wasanni

Wasanni

Yadda aka damfare ni Naira biliyan 2 – Wilson Oruma

Tsohon dan kwallon Super Eagles Wilson Oruma ya bayyana yadda masu damfara suka yi nasara a kansa inda suka damfare shi kimanin Naira biliyan 2 jim ka

Rasha 2018: Yau Uruguay za ta hadu da Faransa, Brazil kuma da Beljiyam

A ci gaba da fafatawa a gasar cin Kofin Duniya da ke gudana a Rasha, a yau Juma’a ne za a fara gudanar da wasannin Kwata-Fainal. Kawo yanzu kasa

Rasha 2018: Gobe Faransa za ta hadu da Ajantina, Uruguay kuma da Fotugal

A ci gaba da fafatawa a gasar cin kofin duniya da yanzu haka yake gudana a Rasha, a gobe Asabar 30 ga watan nan da muke cbiki ne za a ci gaba da wasan

Rashin gogewa ne ya sa aka fitar da Super Eagles – Kocin Eagles Rohr

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Egles Gernot Rohr ya bayyana dalilin da ya sa Ajantina ta fitar da Najeriya daga gasar cin kofin duniya

Rasha 2018: Ahmed Musa ya yi kasuwa

Shahararren dan kwallon Najeriya Super Eagles Ahmed Musa ya yi kasuwa a gasar cin kofin duniya da yanzu haka take gudana a Rasha.  dan kwallon ya