Wasanni

Wasanni

Gernot Rohr yana so ya ci gaba da horar da Super Eagles

A shekaranjiya Laraba ne Kocin Super Eagles Gernot Rohr ya bayyana sha’awarsa na ci gaba da horar da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eag

Kulob din PSG ya yi wa United tayin berratti da kudi a kan Pogba

Kulob din Paris Saint Germain (PSG) da ke Faransa ya yi wa kulob din Manchester United na Ingila tayin  dan kwallonsu Marco berratti hade da kudi

Rasha 2018: Gobe Faransa za ta hadu da Ajantina, Uruguay kuma da Fotugal

A ci gaba da fafatawa a gasar cin kofin duniya da yanzu haka yake gudana a Rasha, a gobe Asabar 30 ga watan nan da muke cbiki ne za a ci gaba da wasan

Rashin gogewa ne ya sa aka fitar da Super Eagles – Kocin Eagles Rohr

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Egles Gernot Rohr ya bayyana dalilin da ya sa Ajantina ta fitar da Najeriya daga gasar cin kofin duniya

Mun sha wahala a wasan Najeriya- Messi

Dan wasan Arjantina Lionel Messi ya ce sun sha bakar wahala a wasan da suka buga da Najeriya jiya inda suka lallasa Najeriya da ci biyu da daya, wanda