Wasanni

Wasanni

Arjantina ta lallasa Najeriya da ci 2 da 1

Arjantina ta lallasa Najeriya da ci 2 da 1, wanda hakan ya sa Najeriya ta yi waje. Arjantina da Crotia sun tsallaka bugun zagaye na biyu. 90+4: An tas

Shugaba Buhari ya jinjinawa ”yan wasan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Super Eagles murnar nasarar doke Iceland a gasar cin kofin duniya a Rasha. Tawagar Super Eagles ta doke Ice

Yadda Ahmed Musa ya ceci Najeriya

A yau ne aka fafata tsakanin Najeriya da Iceland a wasan na biyu na kofin duniya. Ku kusance tare da mu inda za mu kawo muku labarin wasan kai tsaye.

Ya kona rigar Super Eagles saboda bakin ciki

Wani dan Najeriya mai suna Emma Ugolee da ba a tantance daga ina yake ba, ya kona rigar kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles saboda bakin ciki jim ka

Rasha 2018: Iceland ce karamar kasa

Rahotanni sun nuna kasar Icealand ce kasa mafi kankanta wajen yawan jama’a da suka halarcbi gasar cin kofin duniya na bana a Rasha. Sai dai a ba