Wasanni

Wasanni

Tottenham ta yi sukuwar salla a kan Manchester City

Tottenham ta yi wa Manchester City dukan kawo wuƙa a gaban magabatanta.

Jerin ƙasashe 24 da suka yanki tikitin Gasar AFCON 2025

A wannan makon ne aka kawo ƙarshen fafatawar neman gurbi a Gasar Kofin Nahiyar Afrika ta 2025, inda dukkanin tawagogi 24 da za su kece raini a gasar s

Brighton ta doke Manchester City a Firimiyar Ingila

Manchester City na mataki na biyu a gasar da maki 23.

’Yan ƙwallon Nijeriya da suka koma kasuwanci bayan jingine wasa

Bayan wasannin ƙwallon ƙafa masu matuƙar ƙayatarwa da nuna hazaƙa da suka yi a filin wasa, ya zuwa sauya sheƙa zuwa bazama cikin harkokin kasuwanci, w

Firimiya: Manchester United da Chelsea sun yi kunnen doki

Ƙungiyoyin biyu sun raba maki a wasan da suka buga da yammacin ranar Lahadi.