Wasanni

Wasanni

Ya kona rigar Super Eagles saboda bakin ciki

Wani dan Najeriya mai suna Emma Ugolee da ba a tantance daga ina yake ba, ya kona rigar kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles saboda bakin ciki jim ka

Rasha 2018: Iceland ce karamar kasa

Rahotanni sun nuna kasar Icealand ce kasa mafi kankanta wajen yawan jama’a da suka halarcbi gasar cin kofin duniya na bana a Rasha. Sai dai a ba

….Kyaftin din Iceland ya gargadi kungiyar Super Eagles

Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Iceland Aron Gunnarsson ya ce babban burinsu shi ne su doke kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles a wasa

Crotia ta lallasa Najeriya da ci biyu da nema

Kasar Crotia ta lallasa Najeriya da ci biyu da nema bayan da dan wasan Najeriya Etebo ya jefa kwallon da Modric ya bugo a ragarsa, sannan kuma Modric

Za a ba kasar da ta lashe kofin duniya a Rasha kyautar Naira Biliyan 13

Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya ta ce duk kasar da ta samu nasarar lashe Kofin duniya da yanzu haka yake gudana a Rasha, za ta tashi da zunzuru