Wasanni

Wasanni

Rasha 2018: Gobe Najeriya za ta yi wasanta na farko da Kuroshiya

A gobe Asabar idan Allah Ya kaimu kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles za ta fara wasanta na farko da Kuroshiya a Gasar cin kofin duniya da

…Kocin Eagles ya hana ’yan kwallonsa cin naman akuya

A shirye-shiryen tunkarar Gasar cin kofin duniya da kungiyar Super Eagles take yi, kocinta Gernot Rohr ya gindaya wa ’yan kwallonsa sharadin kad

’Yan Najeriya mazauna Austria sun nemi Ahmed Musa ya tsaya takarar Shugaban kasa a 2019

Da yawa daga cikin ’yan Najeriya mazauna Austria sun yi kira ga Ahmed Musa da ya yi wa Allah ya tsaya takarar shugaban kasa a zaben 2019 da za a

Za mu iya lashe kofin duniya- Mikel

Dan wasan Najeriya wanda kuma shi ne kyaftin, Mikel Obi ya ce Najeriya za ta iya lashe gasar cin kofin duniya a Rasha “Yana da kyau mu gwada, mu

Spain ta sallami kocinta saboda ya amince ya koma Real Madrid

Kasar Spain ta sanar da sallamar kocinta Julen Lopertegui saura kwana daya a fara gasar cin kofin duniya bayan ya amince ya ci gaba da horar da kungiy