Wasanni

Wasanni

Real Madrid ta dauki sabon koci

Kungiyar Real Madrid ta dauki Julen Lopetegui domin yama ye gurbin Zidane a matsayin mai horar da ‘yan wasanta. A yanzu haka dai Julen ne mai ho

Tsohon dan wasan Arsenal Viera ya zama kocin Nice

Tsohon dan wasan Arsenal Patrick Viera ya zama mai horo da kungiyar Nice ta Faransa bayan ya bar horar da kugiyar New York City FC ta Amurka. Kungiyar

Stoke City ta saya dan wasan Najeriya Oghenekaro Etebo

Dan wasan Najeriya Oghenekaro Etebo ya sanya a kwantiragin zama dan wasan kungiyar Stole City ta Ingila a kan kudi €7.2million Kungiyar ne suka s

Kai tsaye: Najeriya da Czech Republic

A yau ne za a faffata wasan sada zumunta tsakanin kasashen Najeriya da Czech Republic a ci gaba da shirye-shiryen zuwa gasar cin kofin duniya da za a

Manchester United ta saya Fred

Kungiyar Manchester United ta sanar da cewa ta saya dan wasan kasar Brazil Fred daga kungiyar Shakhtar Donesk a kan kudi £52m. Fred dan shekara