Wasanni

Wasanni

Ahmed Musa da Shehu Abdullahi sun tallafa wa gidajen yarin Kano da buhunan shinkafa 350

Shahararrun ’yan wasan kwallon kafar nan Ahmad Musa da takwaransa Shehu Abdullahi sun kai kayan tallafi ga mazauna  babban  gidan yari

Ronaldinho zai auri mata biyu a rana daya

Rahotannin da ke fiowa daga Brazil sun nuna, shahararren dan kwallon Brazil Ronaldinho ya yanke shawarar auren mata biyu a rana daya kuma a lokaci gud

Zidane ya yi murabus daga kocin Madrid

A jiya Alhamis ne kocin kulob din Real Madrid na Sifen Zinedine Zidane ya ajiye mukamin koci a kulob din kwanaki kadan bayan ya lashe kofin zakarun ku

Alkalin wasa ta farfado da ’yar kwallon da ta suma

Alkalin wasan kwallon kafa ta mata Misis Ruth Okafor ’yar asalin Jihar Legas yanzu haka tana ta samun yabo daga sassan Najeriya bayan ta ceto ra

Saraki ya ba Super Eagles kyautar Naira Miliyan 18

A ranar Talatar da ta gabata ne Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Bukola Saraki ya ba ’yan kwallon Super Eagles kyautar Dala dubu hamsin wacce