Wasanni

Wasanni

Yau Eagles za ta yi wasan sada zumunta da Dimokuradiyyar Kongo

A yau Juma’a ne ake sa ran kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta yi wasan sada zumunta da kasar Dimokuradiyyar Kongo a filin wasa na Fatak

Gasar Zakarun Kulob Na Turai: Gobe Madrid za ta yi wasan karshe da Liberpool

A gobe Asabar idan Allah Ya kaimu ake sa ran za a yi wasan karshe na gasar cin kofin zakarun kulob na Turai a tsakanin kulob din Real Madrid na Sifen

Paul Pgoba ya tafi Saudiyya don yin Umrah

Shaharraen dan kwallon Manchester United da ke Ingila dan asalin Faransa Paul Pogba ya tafi Saudiyya don yin Umrah kafin a fara gasar cin kofin duniya

Ingila tana binciken mai kulob din Chelsea kan yadda ya samu kudinsa

Rahotanni da ke fiowa daga Ingila sun nuna hukumomin kasar Ingila suna bincike a kan mai kulob din Chelsea Roman Abramobic a kan yadda ya tara dukiyar

Ronaldinho zai aura mata biyu a rana daya

Rahotanni daga kasar Brazil na nuna cewa tsohon dan wasan Brazil Ronaldinho zai aura mata biyu a rana daya. Tsohon dan wasan Barcelona din zai yi aure