Wasanni

Wasanni

Atletico Madrid ta lashe gasar cin kofin EUROPA

Abin da za mu iya kawo muku ke nan, Muna taya Atletico Madrid da magoya bayanta murna. Marseille sun yi kokari, musamman wajen taka leda, da nuna kwar

Juventus ta lashe kofin Seria A na 7 a jere

Kungiyar Juventus ta lashe kofin Seria A na bana, wanda ya kama na bakwai ke nan da suka lashe gasar a jere. Wannan ne kuma karo na 34 da Juventus ta

Jibi za a kammala Gasar Firimiyar Ingila

A Jibi Lahadi idan Allah Ya kai mu ake sa ran za a kammala Gasar firimiyar Ingila.  Gasar wacce aka fara a ranar 12 ga watan Agustan 2017 za a ka

kanin Rashidi Yekini ya rasu

kanin marigayi Rashidi Yakeni mai suna Akeem ya rasu. Memba a Hukumar kula da shirya kwallon kafa ta Jihar Kwara Alhaji Wasiu Lawal ne ya shaida wa Ka

Dan Serbia ne zai hura wasan Liberpool da Madrid

Hukumar shirya Gasar Zakarun Kulob na Turai (Champions League) a ranar Litinin da ta wuce ne ta sanar da alkalin wasan da zai hura wasan karshe a tsak