Wasanni

Wasanni

Gasar Zakarun Turai: Liberpool da Madrid ne za su hadu a wasan karshe

Yanzu dai ta tabbata kungiyar kallon kafa ta Libberpool da ke Ingila ce za ta kara da kulob din Real Madrid na Sifen a wasan karshe na gasar zakarun k

Roma ta doke Liverpool da 4 da 2

Jimilla yanzu an tashi da: Liverpool 7 Roma 6. Ci daya kacal ya raba su. Bugun karshe zai wakana ne tsakanin Real Madrid da Liverpool. Amma dai dole a

Real Madrid ta tsallake zuwa bugun karshe

Abin da za mu iya kawo muku ke nan. Sai kuma gobe inda za mu kawo muku wasan tsakanin  Roma da Liverpool. Yanzu Real Madrid ta kafa wani sabo kum

Kai tsaye: Real Madrid da Bayern Munich

A yau ne za a kara wasa karo na biyu tsakanin kungiyar Real Madrid da Bayern Munich a filin wasa Santiago Barnabeu. A karo na farko na wasan, Real Mad

Barcelona ta lashe gasar Laliga na bana

  Kungiyar Barcelona ta lashe gasar Laliga na bana bayan ta lallasa kungiyar Deportivo La Coruna da ci 4 da 2, inda Messi ya zura kwallaye har uk