Wasanni

Wasanni

Kano za ta fara shirya wasannin U-13 da na U-15

Nan ba da dadewa ba Jihar Kano za ta fara gudanar da wasannin ’yan kasa da shekara 13 (U-13) da kuma na ’yan kasa da shekara 15 (U-15). Wasannin wanda

Jibi za a shawota tsakanin Man United da Arsenal

A jibi Lahadi idan Allah Ya kai mu ne za a kece raini a tsakanin kulob din Manchester United danta Arsenal a gasar firimiyar Ingila.  Wasan zai g

Dan kwallon Malawi ya mutu a Fotugal saboda maleriya

Wani matashi dan kimanin shekara 18 dan asalin Malawi Abel Mwakilama ya rasu a Fotugal a karshen makon jiya saboda kamuwa da ya yi da cutar zazzabin c

Adebayor ya gina sabuwar hanya a garinsu

Tsohon dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila dan asalin Togo Emmanuel Adebayor ya gina wata sabuwar hanya a garinsu da ke Togo. |dan kwallon ne d

Magoya bayan Heartland sun sumar da alkalin wasa

A ranar Litinin da ta gabata ne, magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Heartland da ke Owerri suka sumar da alkalin wasa Yusuf Garba wanda ya hura was