Eagles za ta yi wasan sada zumunta da Atletico Madrid a Uyo
A ranar 21 ga watan Mayun wannan shekara ce ake sa ran kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta yi wasan sada zumunta da kulob din Atletico Madrid
Wasanni
A ranar 21 ga watan Mayun wannan shekara ce ake sa ran kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta yi wasan sada zumunta da kulob din Atletico Madrid
Abin da za mu iya kawo muku ke nan a wanna wasa. Sai kuma mako mai zuwa. Da fatan kun ji dadin labaran da muka kawo muku. An tashi. Real Madrid ta dok
Abun da za mu iya kawo muku ke nan a wannan wasa. Da fata kun ji dadin yadda muka kawo muku labarin wannan wasa kai tsaye. Sai gobe kuma inda za mu ka
A ci gaba da fafatawa a gasar cin kofin kalubale na Ingila (FA) a gobe Asabar kulob din Manchester United zai kece raini da na Tottenham a wasan kusa
Kulob din Manchester United da ke Ingila ya bayyana naiyarsa na yin tankade da rairaya a ’yan kwallonsa inda koci Jose Mourinho ya nuna zai bar