Wasanni

Wasanni

Jibi Madrid da Madrid za su yi karon-batta

A bangaren gasar rukunin La-Liga ta Sifen kuwa, a jibi Lahadi ne za a yi karon-batta a tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid da ta Real Ma

Tsohon dan kwallon Chelsea ya rasu

A shekaranjiya Laraba ce aka sanar da rasuwar tsohon dan kwallon kulob din Chelsea da Manchester United da ke Ingila, Ray Wilkins.   Ray ya

Jadawalin Gasar Firimiyar Ingila a wannan mako:

  Asabar 7 Ga Afrilu 2018 Eberton da Liberpool 12:30 na rana Brighton da Huddersfield Town 3:00 na rana Bournemouth da Crystal Palace 3:00 na ran

Liverpool ta lallasa Man City da ci 3 da nema

Rafari ya busa. Liverpool ta lallasa Man City da ci uku da nema. Salah ne ya fara zura kwallo, sai Chamberlain ya zura na biyu din, sannan kuma Salah

Gasar Zakarun Turai: Ranar Talata za a koma fagen daga

A ci gaba da fafatawa a Gasar Zakarun Kulob na Turai a ranar Talata 3 da Laraba 4 ga Afrilu ne za a ci gaba da fafatawa, inda ake sa ran kungiyoyi tak