Wasanni

Wasanni

Ya mutu bayan an doke shi da kwallo a kirji

Wani abin takaici ya faru a kasar Kuroshiya a makon jiya in da wani dan kwallo mai suna Bruno Boban mai shekara 25 ya rasu bayan an doke shi da kwallo

Ronaldinho zai yi takarar Sanata a Brazil

A makon jiya ne fitaccen dan kwallon nan duniya Ronaldinho ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar Sanata a kasarsa  ta haihuwa Brazil.  Kama

Dembele na son komawa Arsenal

Rahoton da jaridar Don Balon da ake bugawa a Sifen ta fitar a ranar Talatar da ta wuce, ya ce dan kwallon gaba na kulob din FC Barcelona, Ousmane Demb

Gasar Zakarun Turai: Ranar Talata za a koma fagen daga

A ci gaba da fafatawa a Gasar Zakarun Kulob na Turai a ranar Talata 3 da Laraba 4 ga Afrilu ne za a ci gaba da fafatawa, inda ake sa ran kungiyoyi tak

UEFA ta fito da sabon tsari a Gasar Zakarun Turai

Hukumar kwallon kafa a Nahiyar Turai (UEFA) ta ce daga kakar wasa mai zuwa za a fara amfani da sabon tsari a gasar Zakarun Kulob na Turai. A sabon tsa