Mata sun fara wasan kwallon kafa a Somaliya
Rahotanin da ke fitowa daga Somaliya sun ce wadansu mata a kasar sun bijire wa dokar da ta hana su yin shagali da kuma wasanni ciki har da buga kwallo
Wasanni
Rahotanin da ke fitowa daga Somaliya sun ce wadansu mata a kasar sun bijire wa dokar da ta hana su yin shagali da kuma wasanni ciki har da buga kwallo
Rahotannin da suka fito daga Ingila a shekaranjiya Laraba sun nuna kulob-kulob da dama sun fara rububi a kan dan kwallon gaba na kulob din Liberpool M
Dan kwallon kulob din Leicester City na Ingila kuma daya daga cikin ’yan kwallon Super Eagles ta Najeriya, Wilfred Ndidi watakila ya canza sheka
A yau Juma’a ce kasar Poland za ta kece-raini da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles a wasan sada zumunta. Kamar yadda bayanai suka nuna, wasa
A yau Juma’a ne ake sa ran za a fitar jadawalin wasan Kwata-Fainal na gasar Zakarun Kulob na Turai. Fitar da jadawalin zai gudana ne a Hedkwatar