Wasanni

Wasanni

Najeriya za ta iya lashe kofin duniya idan…. George Weah

Shugaban kasar Laberiya, George Weah ya ce kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles za ta iya lashe kofin kwallon kafa na duniya da za a yi a R

…..dan George Weah ya fara buga wa kulob din PSG kwallo

Rahotanni daga Faransa sun ce dan Shugaban kasar Laberiya mai suna Timothy Weah, mai kimanin shekara 18 ya samu nasarar rattaba hannu a kulob din Pari

Ana tuhumar yayan Messi da yi wa wani barazana da bindiga

Rahotanni daga Ajantina sun ce Rundunar ’Yan sandan kasar tana tuhumar yayan Lionel Messi, mai suna Matias Messi da laifin yi wa wani barazana d

Arsenal ta fara yunkurin maye gurbin Arsene Wenger

Rahotanni da ke fitowa daga Ingila sun nuna kulob din Arsenal ya fara tunanin maye gurbin kocinsa na yanzu Arsene Wenger a karshen kakar wasa ta bana.

…Ban damu da rade-radin korata ba – Wenger

A nasa maratanin, kocin Arsenal da ke Ingila Arsene Wenger ya ce ko kadan bai damu da irin rade-radin da ake yi a kafofin watsa labarai na yiwuwar kor