Wasanni

Wasanni

Ronaldinhon ya yi ritaya daga kwallon kafa

Shahararren xan kwallon Brazil Ronaldinho a shekaranjiya Laraba ne ya bayar da sanarwar yin ritaya daga wasan kwallon kafa.  Ya bayar da sanarwar

Kocin Jamus zai maye gurbin Zidane a Madrid

Rahotanni da ke fitowa daga Sifen sun nuna kulob din Real Madrid na Sifen ya fara zawarcin Kocin Jamus Joacdhim Low don maye gurbin Zinedine Zidane a

An nemi gwamnati ta tallafa wa wasan tenis

An yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta ware makudan kudi don bunkasa wasan kwallon tenis a kasa baki daya. Mai horar da kungiyar kwallon tenis ta ’y

Ronadinho ya yi murabus daga taka leda

Tsohon dan wasan kasar Brazil da Barcelona, Gaucho Ronaldinho ya yi murabus daga tala leda. Wakilinsa mai suna Roberto Assis ne ya tabbatar da lamarin

Gobe za a fara gasar firimiyar Najeriya

A gobe Asabar idan Alah Ya kaimu ake sa ran za a fara gudanar da gasar rukunin firimiya ta Najeriya.  Yayin da sassan duniya ciki har da Nahiyar