Wasanni

Wasanni

Ziyarar Thierry Henry Najeriya

   Tsohon dan kwallon Arsenal da ke Ingila Theirry Henry ne yake murna jim kadan bayan magoya bayansa sun yi masa nadin Sarautar “Igwe

Leicester City ta sanya Kelechi Iheanacho a kasuwa

Kulob din Leicester City da ke buga gasar firimiyar Ingila ya ce ya fara yunkurin sayar da dan kwallon gabansa dan asalin Najeriya Kelechi Iheanacho.

Kwallon tenis ba na masu kudi ne kawai ba – Kabiru

Wani fitaccen dan kwallon tenis mai suna Kabiru Ibrahim, ya ce kwallon tenis ba na masu kudi ba ne kawai. Ibrahim wanda Bafulatani ne da ke bugawa kun

Yau mata za su fara kallon kwallon kafa a Saudiyya

Rahotannin da ke fitowa sun nuna a yau Juma’a 12 ga watan Janairun 2018 ne kasar Saudiyya za ta amince wa mata su rika shiga filayen wasanni don

Arsenal ta fara yunkurin maye gurbin Sanchez

Rahotannin da ke fitowa sun nuna kulob din Arsenal da ke Ingila ya fara yunkurin saye dan kwallon kulob din Monaco na Faransa Thomas Lemar kafin karsh