Wasanni

Wasanni

Mohammad Salah ne gwarzon dan kwallon Afirka

Dan wasan kungiyar Liverpool dan asalin kasar Masar, Mohammed Salah ne lashe gasar gwarzon dan kwallon na bana. An bayyana Salah ne a matsayin wanda y

Yau za a yi gasar Gwarzon dan kwallon Afirka a Ghana

A yau ne ake sa ran za a gudanar da gasar Gwarzon dan kwallon Afirka a Ghana.  Wannan shi ne karo na uku da Ghana take daukar nauyin gudanar da w

Ya kashe alkalin wasa saboda jan kati

Wani abu mai kama da almara ya faru a kasar Meziko a karshen makon jiya bayan wani dan kwallo ya lakada wa wani alkalin wasa duka saboda ya ba shi jan

Dogara ya kafa kungiyar kwallon kafa don zakulo hazikan ’yan wasa a Bauchi

Shugaban Majalisar Wakilai Honorabul Yakubu Dogara ya bayyana kafa wata kungiyar kwallaon kafa da zai dauki nauyinta a kokarinsa na inganta harkokin w

Gobe za a ci gaba da Gasar La-Liga

A gobe Asabar ne idan Allah Ya kaimu ake sa ran za a ci gaba da gudanar da gasar rukuni-rukuni ta kasar Sifen (La-Liga) bayan an yi hutun Kirsimeti da