Wasanni

Wasanni

’Yan kwallon Da Suka Taba Lashe Kyautar Gwarzon dan kwallon Afirka

1970:   Salif Keita (St Etienne, Faranasa da Mali) 1971:   Ibrahim Sunday (Asante Kotoko da Ghana) 1972:   Cherif Souley

Tsohon Golan Najeriya ya rasu

Tsohon golan Najeriya Raymond King ya rasu a ranar Litinin da ta gabata.  Ya rasu ne yana da shekara 52. Kamar yadda abokinsa Taju Disu da suka y

Madrid za ta sayar da Toni Kross da Ronaldo don sayo Neymar

Rahoton da kafar watsa labaran wasanni a Sifen Don Balon ta kalato an nuna kulob din Real Madrid da ke Sifen ya fara tunanin sayar da ’yan kwall

Wasan MATCH4IDPS ya hadu da cikas saboda almundahanar tikiti

An zargi ’yan sandan da aka ajiye a filin wasa na Sani Abacha da ke Kano don samar da cikakken tsaro a lokacin da ake gudanar da wasan kwallon k

Sai da na kusa kashe kaina saboda talauci – Tsohon dan kwallon Arsenal Eammnuel Eboue

Tsohon dan kwallon Arsenal Eammanuel Eboue ya bayyana irin halin taskun da ya tsinci kansa a ciki inda ya nuna saura kiris da ya kashe kansa saboda ts