Wasanni

Wasanni

Sai da na kusa kashe kaina saboda talauci – Tsohon dan kwallon Arsenal Eammnuel Eboue

Tsohon dan kwallon Arsenal Eammanuel Eboue ya bayyana irin halin taskun da ya tsinci kansa a ciki inda ya nuna saura kiris da ya kashe kansa saboda ts

Za a fara wasan kwallon kafa rukuni na biyu a Kano

A makon gobe ne za a fara gudanar da gasar kwallon kafa  ta ’yan rukuni na biyu reshen Jihar Kano ta shekarar 2017/2018, gasar da ake sa ra

El-clasico: Gobe za a shawota tsakanin Madrid da Barcelona

A ci gaba da gasar rukunin Sifen da ake wa lakabi da La-Liga, a gobe Asabar idan Allah Ya kaimu za a buga wasa mafi zafi a gasar.  Za a yi wasan

Sabon kaura ta lashe kofin ‘FRESH’

A ranar Litinin ne kungiyar kwallon kafa ta Sabon kaura da ke garin Kafanchan ta lashe kofin shugaban hukumar kwallon kafa ta Jihar Neja (NSFA) kuma m

Rediyon Jihar Katsina ya lashe kofin Gwamna Masari

Kungiyar kwallon kafa ta gidan rediyon Jihar Katsina ta yi nasarar lashe kofin Mai girma Gwamnan Jihar Alhaji Aminu Bello Masari a gasar wasannin da k