Wasanni

Wasanni

Rediyon Jihar Katsina ya lashe kofin Gwamna Masari

Kungiyar kwallon kafa ta gidan rediyon Jihar Katsina ta yi nasarar lashe kofin Mai girma Gwamnan Jihar Alhaji Aminu Bello Masari a gasar wasannin da k

Gama Merite ce ta lashe kofin zaman lafiya na Jihar Kano

A ranar Lahadin da ta gabata ce aka kammala gasar wasan kwallon kafar zaman lafiya a tsakanin al’ummomin Jihar Kano wanda kungiyar ICEDA ta dauk

Kaka ya yi ritaya daga taka leda

Tsohon dan wasan kwallon kafa na Brazil da Kungiyar A C Milan, Ricardo Kaka, ya sanarwar da cewa ya yi ritaya daga buga kwallon kafa. Mai kimanin shek

Obafemi ya sayi motar Naira Miliyan 100

Shahararren dan kwallon Super Eagles da yanzu haka yake buga kwallo a kasar Sin Obafemi Martins ya sayi sabuwar mota kirar Bently da aka kiyasta kudin

Mohammed Salah ne ya lashe Gwarzon dan kwallon Afirka na BCC

Shahararren dan kwallon Masar Mohammed Salah ya samu nasarar lashe kyautar Gwarzon dan kwallon Afirka na BBC na bana.  A ranar Litinin da ta wuce