Wasanni

Wasanni

Wasan Aljeriya da Najeriya: FIFA ta ci ta zaftare wa Super Eagles maki

Hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) a shekaranjiya Laraba ta bayar da sanarwar cin tarar Najeriya kimanin Naira Miliyan 2.  Baya ga tarar hukum

Kungiyar kwallon kafa ta Abia Warriors ta doke Anambra United

A gasar cin kofin ’yan kabilar Igbo da ke garin Kafanchan, kudancin Jihar Kaduna, kungiyar kwallon kafa ta Abia Warriors da ke garin Kafanchan t

Tsohon dan kwallon Kamaru ya rasu

Tsohon dan kwallon Kamaru wanda ya yi suna wajen yin keta a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarar 1990 Benjamin Massing ya rasu.  Ya rasu ne a ranar

Mohamed Salah ne gwarzon dan kwallon Afirka na BBC

Dan wasan kwallon kafa na kasar Egypt, wanda ke taka wa kungiyar Liverpool na Ingila leda, Mohamed Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na

Jadawalin zagaye na biyu na gasar kofin zakarun Turai

Hukumar kula da wasan kwallon kafa na yankin Turai (UEFA) ta fitar da sabon jadawali na kungiyoyi 16 da za su fafata a zagaye na biyu na gasar cin kof