Wasanni

Wasanni

Ronaldo ne dan kwallon kafa na duniya karo na 5

Dan wasan Realmadrid da kasar Portugal Cristiano Ronaldo ya sake lashe gasar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya wanda ake kira Ballon Do’O

Jadawalin Gasar La-Liga Na Sifen A Wannan Mako:

Juma’a 8 Ga Disamba, 2017 Deportibo Alabés da Las Palmas 9pm   Asabar 9 Ga Disamba, 2017 Getafe da Eibar 1pm Real Madrid da Sebilla

Ajantina na tsoron haduwa da Super Eagles – bictor Moses

Shahararren dan kwallon Super Eagles bictor Moses ya ce yana da yakinin kasar Ajantina tana fargabar sake haduwarta da Najeriya a gasar cin kofin duni

Firimiyar Ingila: Jibi Man United za ta hadu da Man City

A ci gaba da gasar rukunin firimiyar Ingila, a jibi Lahadi idan Allah Ya kaimu ake sa ran za a yi wasa mai zafi a tsakanin manyan kungiyoyin da ke bug

Zidane ya yi cacar baki da Lucas bazkuez

Kocin Real Madrid na Sifen Zinedine Zidane ya yi cacar baki tare da dan wasan gabansa Lucas bazkuez jim kadan bayan an tashi wasa a tsakanin kulob din