Wasanni

Wasanni

Litinin za a yi jadawalin Gasar Zakarun Kulob na Turai Zagaye na biyu

A ranar Litinin 11 ga watan da muke ciki ne za a yi Jadawalin Gasar Zakarun Kulob na Turai (Champions League) zagaye na biyu. Jadawalin zai gudana ne

Kamfanin Azman Air ya goyi bayan wasan kwallon kafar MATCH4IDPS

Kamfanin Zirga-zirgar jragen sama na Azman Air ya bayyana aniyarsa na goya wa wasan kwallon kafar da za a yi don ’yan gudun hijira da ke fadin k

Super Eagles za ta yi wasan sada zumunta da Ingila

Sakatare Janar na Hukumar NFF Mohammed Sanusi ya bayar da sanarwar kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta yi wasan sada zumunta da Ingila. Sanusi

NFF ta kara wa Kocin Eagles Rohr shekara 2

Hukumar shirya kwallon kafa a Najeriya (NFF) ta kara tsawaita kwantaragin shekara biyu ga kocin Super Eagles Gernot Rohr. Hukumar NFF ta ce tuni ta ga

Gambo Muhammed ya koma Kano Pillars

Fitaccen dan wasan kungiyuar kwallon kafa ta Kano Pillars Gambo Muhammed ya koma kulob dinsa bayan da aka kasa cimma matsya a tsakanin kulob din Pilla