Wasanni

Wasanni

Gambo Mohammed ya koma Filato United

dan kwallon gaba a kulob din Kano Pillars Gambo Mohammed ya sanu nasarar canza sheka zuwa kulob din Filato United da ke Jos. Kamar yadda jaridar Compl

Madrid ta fara yunkurin dauke Juan Mata

Rahotanni da ke fitowa daga Sifen sun nuna akwai yiwuwar dan kwallon tsakiya a kulob din Manchester United Juan Mata ya koma kulob din Real Madrid na

Ozil ya gindaya wa kulob din Arsenal sharadi

Shahararren dan kwallon kulob din Arsenal na Ingila Mesut Ozil ya gindaya wa kulob din wadansu sharudda kafin ya amince ya ci gaba da zama a kulob din

SWAN ta nada kwamitin da zai gudanar da zabe a Kalaba

kungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshen Jihar Kuros Riba  SWAN  ta nada kwamitin mutum uku da zai gudanar da zaben sababbin shugaba

Da wuya Gareth Bale ya buga wasan Madrid da Tottenham – Zidane

Kocin Real Madrid na Sifen Zinedine Zidane ya bayyana shakku a kan dan kwallon  gabansa Gareth Bale inda ya ce da wuya ne dan kwallon ya iya buga