Super Eagles: Shugaban Hukumar ƙwallon ƙafar Libya ya yi murabus
CAF ta ce za ta gudanar da bincike kan lamarin tare da ɗaukar matakin da ya dace.
Wasanni
CAF ta ce za ta gudanar da bincike kan lamarin tare da ɗaukar matakin da ya dace.
‘Yan wasan sun shafe sa’o’i 14 a filin jirgin saman kafin samun iznin tashi zuwa Najeriya.
Real Madrid ta sake fasalin filin wasanta na Santiago Bernabeu mai dimbim tarihi, sai dai hakan na neman zame mata matsala,
Kano Pillars ta fara wasan cikin kuzari, inda Musa ya dauki minti hudu kacal ya fara cin kwallo.
Nadal ya ce al’amura sun yi tsanani a ‘yan shekarun baya-bayan nan, musamman ma shekaru biyu da suka gabata.