Wasanni

Wasanni

Asamoah Gyang zai bude kamfanin jirgin sama

Shahararren dan kwallon kasar Ghana Asamoah Gyang ya kammala shirye-shirye don bude wani katafaren kamfanin zirga-zirgar jiragen sama a Ghana. Gyang y

Golan Brazil ya tsallake rijiya da baya

A ranar Asabar da ta wuce ne golan Brazil Jefferson ya kusa mutuwa bayan ya yi arba da wasu ’yan ta’adda da ake kyautata zaton ’yan

Da wuya Gareth Bale ya buga wasan Madrid da Tottenham – Zidane

Kocin Real Madrid na Sifen Zinedine Zidane ya bayyana shakku a kan dan kwallon  gabansa Gareth Bale inda ya ce da wuya ne dan kwallon ya iya buga

Tsohon dan wasan A C Milan ya zama Magajin Gari

Tsohon dan wasan A C Milan Kakha Kaladze ya zama Magarin Garin Tbilisi bayan ya lashe zaben da ya gudana a babban birnin Tbilisi na Gerogia. Tsohon da

Madrid za ta bude sansanin horar da kwallo a Jihar Ribas

Kulob din Real Madrid da ke Sifen ya nuna sha’awar bude sansanin horar da matasa kwallo a Jihar Ribas.  Idan hakan ta yiwu cibiyar za ta ri