Wasanni

Wasanni

Abin da yasa na karba rigar Ronaldo- Harry Kane

Dan wasan Tottenham wanda tauraronsa ke haskawa a yanzu, Harry Kane dan shekara 24, ya ce ya karba rigar Cristiano Ronaldo ne saboda ya dade yana shau

Ingila na son yin wasan sada zumunta da Najeriya

Qasar Ingila ta nuna sha’awar yin wasan sada zumunta da Najeriya.  Ingila ta ce tana son yin haka ne kafin a fara Gasar Cin Kofin duniya a

Gwamnan Jihar Rivas ya gana da Cristiano Ronaldo

A ci gaba da shirye-shiryen habbaka wasanni a Jihar Rivas, gwamnan jihar Nyesom Ezenwo Wike ya gana da Cristiano Ronalda da sauran ‘yan wasan ku

Ba dole bane sai na fara wasa da Ozil- Arsene Wenger

Mai horar da qungiyar wasan qwallon qafa ta Arsenal, Arsene Wenger ya ce a yanzu Mesut Ozil bai da tabbattacen waje a cikin ‘yan wasa 11 da za a

Mai goyon bayan Isra’ila ya kai wa Isco hari da wuka

Kimanin mutum shida ne ciki har da wani matashi da ke dauke da wuka suka mamaye filin wasa a Jerusalam jim kadan bayan an kammala wasa a tsakanin Sife