Wasanni

Wasanni

Rasha 2018: Zambiya ta nemi a sake wasanta da Najeriya

A ranar Asabar da ta wuce ne kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles da ke Najeriya ta samu damar hayewa gasar cin kofin duniya da zai gudana a Rasha a

Ahmed Musa ya bude gidan mai a Kano

  A ranar Talatar da ta wuce ne shahararren dan kwallon Najeriya Super Eagles da yanzu haka yake bugawa kulob din Leicester City na Ingila kwallo

Mai goyon bayan Isra’ila ya kai wa Isco hari da wuka

Kimanin mutum shida ne ciki har da wani matashi da ke dauke da wuka suka mamaye filin wasa a Jerusalam jim kadan bayan an kammala wasa a tsakanin Sife

Mujallar Faransa ta fitar da sunayen ’yan kwallon da za su fafata a Gasar Gwarzon dan kwallon Duniya

A ranar Litinin da ta wuce ne Mujallar da ake wallafawa a Faransa ta fitar da jerin sunayen ’yan kwallo biyar da za su fafata a Gasar Gwarzon da

Iceland ta kafa tarihin zuwa gasar cin kofin duniya

Iceland, kasar da mutanenta ba su wuce Miliyan 1 ba ta kafa sabon tarihi bayan ta haye gasar cin kofin duniya da za a yi a Rasha a badi idan Allah ya