Wasanni

Wasanni

Rio Ferdinand zai koma damben boksin

Tsohon dan kwallon Manchester United na Ingila Rio Ferdinand ya shirya tsaf don ya koma harkar damben boksin. Ferdinand wanda shahararren dan kwallo n

An dage Rooney daga yin tuki na tsawon shekara 2

  Wata kotu a Ingila ta dage tsohon dan kwallon kulob din Manchester United da kuma kasar Ingila Wayne Rooney daga yin tuki har na tsawon shekara

Madrid da Barcelona da Jubentus suna rububi a kan Mane

Kulob din Real Madrid da FC Barcelona dukkaninsu daga Sifen da kuma na Jubentus daga Italiya yanzu haka sun fara rububi a kan dan kwallon gaba a kulob

An dage Rooney daga yin tuki na tsawon shekara 2

Wata kotu a Ingila ta dage tsohon dan kwallon kulob din Manchester United da kuma kasar Ingila Wayne Rooney daga yin tuki har na tsawon shekara biyu.

Gasar La-Liga: An canza ranar wasan Madrid da Barcelona

A ranar Litinin da ta wuce ne Shugaban Hukumar Shirya kwallon kafa ta Sifen (FA) Jabier Tebas ya bayyana cewa hukumarsa ta canza ranar da za a yi wasa