Raphael Varane ya yi ritaya daga taka leda
Varane ya yi shekara 10 a ƙungiyar Real Madrid, inda ya lashe kofi 18.
Wasanni
Varane ya yi shekara 10 a ƙungiyar Real Madrid, inda ya lashe kofi 18.
Nasarar karshe da kungiyar ta samu ita ce wasan sada zumunci da Liechtenstein a shekarar 2004.
Nijeriya ta rama kashin da Benin ta ba ta a watan Yuni da ci 2-1.
Ronaldo ya ci gaba da nuna wa duniya cewa har yanzu ludayinsa na kan dawo.
Manchester United na mataki na 13 a teburin gasar.