Wasanni

Wasanni

Ya rasu saboda an zura kwallo a ragar Arsenal

Wani mai goyon bayan kulob din Arsenal da ke zaune a Jihar Imo mai suna Dominic Ejimba rahotannin sun nuna a ranar Asabar da ta wuce ne ya rasu sakama

Real Madrid ne kulob na farko a duniya

A jadawalin da Hukumar shirya kwallon kafa ta Nahiyar Turai (UEFA) ta ftar, an nuna kulob xin Real Madrid na Sifen ne na farko bayan ya samu nasarar l

Buffon da Messi da Ronaldo ne za su fafata a Gasar UEFA ta bana

Hukumar shirya kwallon kafa a Nahiyar Turai (UEFA) ta zabo ’yan uku da suka kasance a sahun farko wanda za su fafata a Gasar Gwarzon dan kwallon da ya

Usain Bolt zai yi wa Manchester United kwallo

Zakaran tseren duniya Usain Bolt yana daga cikin ’yan kwallon da za su yi wa kulob din Manchester United na Ingila kwallo a wani wasan sada zumu

Yau za a fara Gasar La-Liga ta Sifen

A yau Juma’a 18 ga watan Agusta ne, za a fara Gasar rukuni-rukuni na Sifen da aka fi sani da La-Liga.  Idan za a tuna a makon jiya ne aka f