Wasanni

Wasanni

Ya kamata a gayyaci Lukman Zakari a ’yan kwallon Eagles na gida – danjuma Manaja

Fitaccen manajan nan na ‘yan wasan kwallon kafa da ke Kaduna danjuma Hussaini wanda aka fi sani da Manaja ya yi kira ga mai horar da ‘yan

Sanchez ba zai buga wasan Arsenal na yau ba

Kocin Arsenal, Arsene Wenger ya ce xaya daga cikin ’yan kwallonsa Alexis Sanchez ba zai buga wasan firimiyar da kungiyarsa za ta yi da ta Leices

’Yar Rashidi Yekini ta kammala karatu a Ingila

Rashida ’yar marigayi shahararren xan kwallon Najeriya Rashidi Yekini a karshen makon jiya ne ta kammala karatun da take yi a Jami’ar Dumo

Alkalan wasa ne matsalar wasan kwallon kafa a Najeriya – Kocin Kano Pillars

An zargi wasu daga cikin alkalan wasa da kokarin kashe wasan  kwallon kafa musamman gasar rukunin firimiya ta Najeriya bisa yadda kiri-da- muzu s

Chicharito ya koma West Ham United

Tsohon dan kwallon Manchester United na Ingila da Real Madrid na Sifen Jabier Hernandez da aka fi sani da Chicharito ya sanya wa kulob din West Ham Un