Wasanni

Wasanni

Ozil zai ci gaba da zama a Arsenal

Mesut Ozil, dan asalin Jamus kuma tsohon dan kwallon kulob din Madrid na Sifen a shekaranjiya Laraba ne ya yanke shawarar ci gaba da zama a kulob din

Madrid ta sanya farashin Naira Biliyan 317 a kan Ronaldo

Shugaban kulob din Real Madrid na Sifen Florentino Perez ya ce duk mai bukatar ya sayi shahrarren dan kwallonsa Cristiano Ronaldo sai ya ajiye  z

An yi wa ’yan kwallon Chelsea kyautar agogon Naira miliyan 14 kowannensu

Dan kwallon Najeriya Bictor Moses da yanzu haka yake buga wa kulob din Chelsea na Ingila kwallo yana daga cikin  wadanda mai kulob din Chelsea Ro

Kocin Eagles zai yi murabus

Rahotanni da ke fitowa sun nuna kocin Super Eagles Gernot Rohr ya fara tunanin ajiye aiki saboda kallon hadarin kajin da Hukumar NFF take yi masa tun

Roberto Carlos ya samu karuwa ta 9

 Tsohon dan kwallon Brazil da kulob din Real Madrid na Sifen Roberto Carlos a ranar Lahadin da ta wuce ne ya bayar da sanarwar matarsa mai suna M