Wasanni

Wasanni

Wataqila Morata ya koma Ingila

Rahotanni sun nuna xan qwallon gaba a kulob xin Real Madrid na Sifen Alvaro Morata ya fara tunanin komawa Ingila da qwallo ganin yadda ba ya samun dam

NFF za ta hukunta ’yan kwallon Falcons

Shugaban Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) Mista Amaju Pinnick ya sha alwashin hukunta daukacin ’yan kwallon kafa na mata da aka fi sani da Super Fal

Ronaldo ya lashe Gwarzon dan kwallon duniya a karo na hudu

Shahararren dan kwallon Fotugal da ke buga wa kulob din Real Madrid na Sifen kwallo ya zama Gwarzon dan kwallon duniya a karo na hudu. A ranar Litinin

Pogba da Pogba za su hadu a gasar Europa

Kulob din Manchester United na Ingila zai hadu da na Saint-Etienne na Faransa a wasa zagaye na biyu na gasar cin kofin Turai mataki na biyu da aka fi

…Mahrez kuma ya lashe Gwarzon dan kwallon Afirka na BBC na bana

An zabi dan kwallon Aljeriya da yanzu haka yake buga wa kulob din Leicester City na Ingila kwallo, Riyad Maharez a matsayin Gwarzon dan kwallon Afirka