Wasanni

Wasanni

’Yan kwallon Super Falcons sun yi garkuwa da kofin Afirka da suka lashe

Rahotannin da ke fitowa sun nuna a ranar Talatar da ta wuce ne ’yan kwallon kafa na matan Najeriya Super Falkcons suka yi garkuwa da kofin Afirka na m

…Francisca ta yi nadamar yi wa kungiyar Super Falcons kwallo

’Yar kwallon kungiyar Super Falcons ta Najeriya da ke zaune a Amurka Francisca Ordega ta ce ta yi nadamar buga wa kungiyar kwallon kafa ta Super Falco

Ya mutu a lokacin da yake kwallo

Wani dan kwallon kulob din Mlbao da ke Tanzaniya mai suna Ismail Mrisho Khalifan ya yanke jiki ya fadi a lokacin da kulob dinsa yake karawa da na Mwad

An dage Aguero daga yin wasanni hudu

Hukumar shirya kwallon kafa ta Ingila ta dage dan kwallon Manchester City Sergio Aguero daga yin wasanni hudu saboda laifin ketar da ya yi wa dan kwal

kungiyar guragu ta Kuros Riba United tana neman tallafi

Duk da kasancewa ita taz o ta biyu a gasar wasan kwallon kafa na guragu da aka fi sani da Para Soccer da kungiyar da ke yaki da cutar foliyo ta shirya