Wasanni

Wasanni

Gasar cin kofin Afirka na mata: Gobe Kamaru za ta hadu da Najeriya a wasan karshe

A Gobe Asabar idan Allah Ya kaimu, kasar Kamaru mai masaukin baki za ta kece raini da Najeriya a wasan karshe na gasar cin kofin kwallon kafa na Afirk

Mahukuntan United sun fara gajiya da dabi’un Mourinho

Mahukunta kulob din Manchester United na Ingila sun faragajiya da irin halayen da kocinsu Jose Mourinho yake nuna wa a lokacin da wasa ke gudana inda

An samu nasarar yi wa Gareth Bale aiki

A shekaranjiya Laraba ne mahukunta kulob din Real Madrid na Sifen suka bayar da sanwar Likitoci sun samu nasara a aikin da suka yi wa dan kwallon gaba

Gobe Super Eagles za ta sauka a Zambiya

Ga dukkan alamu sai gobe Asabar ne kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles za ta sauka a kasar Zambiya a shirye-shiryen tunkarar wasan neman gurbin zuwa

Tottenham za ta iya lashe Kofin Firimiya a bana – Guardiola

Kocin Kulob din Manchester City da ke Ingila Pep Guardiola ya ce da alama kulob din Tottenham ne zai lashe gasar Firimiya ta bana a Ingila, bayan ya l