Wasanni

Wasanni

Kocin Kano Pillars ya ajiye aiki

Jabiru A. Hassan, a Kano da Ahmed Garba Mohammed Mai horar da ’yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Muhammad Babaganaru ya ajjiye aikin ho

An fara shirin yi wa ’yan kwallon Enugu Rangers goma ta arziki

Gwamnatin Jihar Enugu ta ce shirye-shirye sun yi nisa a kokarin karrama ’yan kwallon kungiyar Enugu Rangers bayan da suka samu nasarar lashe gasar Fir

Ahmed Musa ya raba wa talakawa shinkafa

Rahotannin da suka fito daga garin Jos sun ce shahararren dan kwallon Najeriyar nan da yanzu haka ya canja sheka zuwa kulob din Leicester City na Ingi

Gobe za a yi karon-battar birnin Manchester tsakanin United da City

A gobe Asabar idan Allah Ya kai mu za a fafata karon-battar birnin Manchester a tsakanin Man United da Man. City a ci gaba da fafatawa a gasar rukunin

Taiwo Awoniyi ya fara haskakawa a Holland

Matashin dan kwallon Najeriya Taiwo Awoniyi ya samu nasarar zura kwallaye biyu a wasan sada zumunta da kulob dinsa NEC Nijimeyegen na Holland ya lalla