Wasanni

Wasanni

Najeriya ta kai karar Nijar

Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta shigar da kara ga kotun sauraron kararraki na Hukumar shirya kwallon kafa ta Afirka (CAF) a kan yadda mahukunta

Har yanzu Salisu Yusuf bai kulla yarjejeniya da Hukumar NFF ba

Kocin kungiyar kwallon kafa ta kasa Salisu Yusuf ya ce har yanzu bai kulla wata yarjejeniya da Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ba kamar yadda sabon

’Ya’yan Amokaci sun sanya wa kulob din Besiktas hannu

’Yan biyun shahararren dan kwallon kafa Daniel Amokachi sun sa hannu don yin wasan gwaji a kungiyar kwallon kafa ta Besiktas a ke Turkiya.

Juventus ta qi amincewa da tayin Arsenal

Kulob din Jubentus da ke Italiya ya ki amincewa da tayin da kulob din Arsenal na Ingila ya yi mata a kan dan kwallonta Mario Lemina.

Tornadoes ta lallasa Akwa United

A cigaba da fafatawa a gasar rukunin firimiya na Najeriya, a ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Neja Tornadoes da ke Minna ya lallasa na Akwa Uni